Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawar sirri da shugabannin tsaro na kasa

0
605

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawar sirri da shugabannin hukumomin tsaro na kasa yanzun nan a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.

Daily Trust ta ruwaito cewa shugabannin hukumomin tsaron da shugaban ma’aikata na hukumar tsaro na kasa, Janar Gabriel Olonisakin, yake jagoranta, sun isa fadar shugaban kasar da misalin karfe 8:50 na safe, inda suka wuce kai tsaye zuwa dakin taron.

Shugaban kasar ya shiga wajen taron da misalin karfe 9 na safe, inda aka fara gabatar da taron.

Ku biyo mu zamu kawo muku yadda ta kaya nan ba da dadewa ba…

Domin cigaba da samun labaran mu kai tsaye a wayoyinku, zaku iya biyo jaridar Press Lives a shafukan sadarwa kamar haka: 

Facebook: https://www.facebook.com/pressliveshausa

Twitter: https://www.twitter.com/pressliveshausa

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye info@presslives.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here