Yadda na dinga kwanciya da suruka ta bayan na fada kogin soyayyar ta – Miji ya bayar da labari

1
331

Wani mutumi da ya nemi a boye sunanshi ya bayyana dangantakar dake tsakaninsa da surukarsa, ga fitaccen mai bawa ma’aurata shawara na kafar sada zumunta, Joro Olumofin.

Joro wanda shafinsa na Instagram yayi suna matuka wajen wallafa abubuwa da suka shafi ma’aurata domin wayar da kan al’umma akan zamantakewar aure, a wannan karon ya wallafa rubutun mutumin wanda ya aika masa sako ta manhajar email.

A cewar mutumin lamarin ya samo asali ne a lokacin da suka kadaita a cikin gida shi da ita suke shan giya, sai zafi ya addabi surukar ta sa, sai ta cire rigarta ta kwanta akan kujera.

Mutumin ya cigaba da rubutu, inda ya ce ya isketa tsirara haihuwar uwarta, kuma yaga kyawun surarta matuka, inda ya gigice ya rasa inda zai saka kanshi.

“Mahaifiyar matata tsohuwa ce a shekaru, amma kuma jikinta na yara ne,” cewar mutumin.

Sai dai ya bayyana cewa surukar tashi ta nuna ba wani damuwa idan ya cigaba da kwanciya da ita, inda ya cigaba da cewa kuma yaji baya son rabuwa da ita ko kadan.

“Zan iya yi mata ciki na fara sabuwar rayuwa da ita,” ya kara da cewa

Ga dai labarin mutumin da ya turawa Joro Olumofin cikin rubutu na Turanci.

1 COMMENT

  1. Wannan ae cin Amana ne Yaci Amanar matarsa
    Itama Taci Amanar ‘yarta

    Abinyi kawai shine su Tuba su daina

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here