Wata sabuwa: Allah yana fushi da mutanen da suke sanya turare a jikinsu – Cewar budurwar da ta mutu ta dawo

0
294

Wata ‘yar Najeriya da ta mutu ta dawo ta bayyana abinda ta gano a lahira akan mutanen da suke amfani da turare.

A yadda budurwar mai suna Mugechi Monika, ta ce aljanu suna shiga jikin mutane idan suka yi amfani da turare, kuma akwai turaren da aljanu suke matukar so saboda da aka yi turaren an sadaukar dashi ga aljanu ne.

Ta ce akwai lokacin da tana cikin bacci sai aljani yaje kanta kusa da kafadarta ya fara damunta, sai tayi kokarin korarshi amma yaki tafiya, ta ce maimakon ya tafi sai ya fara shafa jikinta.

Ta ce a lokacin sai ta gano cewa aljanin yaki tafiya ne saboda turaren da tayi amfani da shi.

Tun daga lokacin na yanke shawarar daina amfani da turare da kayan mata, ina gama wannan tunanin sai firgigit na tashi daga bacci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here