Tirkashi: Matar aure ta wallafa hirar mijinta da saurayin da suke luwadi wanda ya tura masa hoton azzakarinsa

0
11251

Wata mata mai ciki tana tantama akan aurenta, bayan ta gano cewa mijinta da ta shafe shekara biyar suna tare dan luwadi ne.

Fitaccen masani a fannin zamantakewa, Joro Olumofin ya wallafa wani sakon Email da wata mata ta aiko masa daga kasar Ingila, inda take bayyana masa yadda ta gano cewa mijinta dan luwadi ne.

Haka kuma matar ta tura hotunan hirar da mijinta yayi da saurayin da suke luwadi tare, wanda ya tura masa hoton azzakarinsa.

Ga dai abinda ta tura masa:

“Ka boye sunana, amma za ka iya wallafawa saboda a yanzu ina bukatar shawarar mutane da yawa. Na gano hirar mijina da saurayinshi.

“Ni da mijina mun dawo Ingila da zama shekarar da ta wuce. Wannan sabon al’amari ne a gare ni, abin ya firgita ni kuma na kasa gano kai na har yanzu. Abin takaicin shine har yanzu mijina bai ma san cewa ina cikin damuwa ba. Amma ‘ya’yana sun gano hakan.

“Maganar gaskiya ban ma san ta ina zan fara ba. Ni da mijina munyi aure a shekarar 2015, duka mun fito daga gidan rufin asiri, muna da yara. Haka kuma a yanzu haka ina da cikin wani. Har zuwa watan da ya gabata rayuwata ina yin ta cikin jin dadi, ban taba tunanin wata matsala ta aure ba.

“Komai ya canja watan da ya gabata bayan naga dildo dina a kusa da mijina akan gado, ina da ciki saboda haka bana amfani da shi.

“Na gano cewa dildo din yana wani irin wari irin na kashi, sannan kuma man da nake amfani da shi ya kare. A lokuta da dama dakin yana warin kashi, idan mijina ya shigo daki sai ya dinga warin kashi.

“Na tina ko a Najeriya dakina yana irin wannan warin amma ban san abinda ke faruwa ba. Haka kuma a lokuta da dama na kan ga jini a jikin wandunan mijina. Na tambayeshi ko yana da ciwo a duburarsa ya ce mini a’a. Ina ta mamakin wannan abu da kuma abinda yasa yake warin kashi.

“Watarana sai naga hirar mijina da wani saurayi da ya sanya sunanshi da Odeyemi. Suna ta hira irin ta soyayya, har suna maganar lokacin da ya zubawa mijina ruwan maniyyi a baki, saurayin har gargadi yake yiwa mijin nawa akan amfani da dildo.

“Ban sani ba ko mijina cikakken dan luwadi ne ba. Ina tsoron cutar kanjamau, na kasa gane kai na kuma mijina bai ma damu ba.

‘Ban san me zanyi ba, shin nayi masa magana ne? Idan ma nayi masa maganar zai gaya mini gaskiya? Ban son na raini yarana ni daya.

“Ina cikin kadaici, ban son kuma na sanar da iyayena. Shin zan iya cigaba da samun farin ciki da dan luwadi kuwa? Saboda bamu da wata matsala a wajen jima’i. Duk da dai idan na tuno cewa mijina yana hadiye maniyyin wani kato abin yana bata mini rai sosai.

Ga kuma hirar da suka yi da saurayi ta WhatsApp:

Domin cigaba da samun labaran mu kai tsaye a wayoyinku, zaku iya biyo jaridar Press Lives a shafukan sadarwa kamar haka: 

Facebook: https://www.facebook.com/pressliveshausa

Twitter: https://www.twitter.com/pressliveshausa

YouTube: https://www.youtube.com/channel/UCIHoX2u7YsETQz4_SM4RuEA

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye info@presslives.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here