Tirkashi: Budurwa ‘yar kasar Turkey na neman dan Najeriya da ya dirka mata cikin shege ya arce

0
335

Wata budurwa ‘yar kasar Turkey ta nuna damuwarta matuka bayan wani saurayi dan Najeriya ya banka mata cikin shege ya gudu ya barta.

Da take bayyana abinda ya faru, budurwar ta sanar da cewa saurayin yayi mata ciki kafin ya gudu, inda ta ce yanzu duk taji ta tsani Yarabawa saboda abinda saurayin yayi mata.

Ta bayyana cewa yanzu haka kawayenta ne suke taimaka mata. Inda ta ce tana so saurayin ya biya kudin daukar nauyin yara, tunda ita ce take daukar nauyin yaron ba tare da taimakon kowa ba.

Ga bidiyon yadda lamarin ya kasance a kasa:

1 COMMENT

  1. Salamu’alikum ya yan’uwa na da fatan kun tashi lfy. Ba komai yasa nayi wannan sako ba zuwa kafan yada labari sabida ni ma ina mutukar neman inyi wuf da uwar wani in allah yasa an dace da ta gari, ko kuma ince wacce ta shirya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here