Naira 200,000 nake karba idan mutum na son kwanciya dani – Budurwar ta bayyana kudin da ake bata a kwanta da ita

0
355

Wata budurwa da tayi suna a Facebook akan irin abubuwan da take wallafawa, ta bawa mabiyanta mamaki, bayan ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Instagram.

Budurwar mai suna Nikki ta bawa mabiyan nata mamaki, inda ta ce duka mazan da suke son kwanciya da ita baza su iya biyanta kudin da take karba ba idan za a kwanta da ita, inda ta nuna kudin da ta karba a wajen wani mutumi da yake kwance a gado yana jira yayi lalata da ita.

Da take nuna daurin kudin dake hannunta, wanda ta bayyana cewa Naira dubu dari biyu ne (N200,000), buduwar ta bayyana cewa mutumin dake kwance a bayanta shine ya bata wannan kudin, inda yake jira ta kammala bidiyo yayi lalata da ita.

Lamari irin wannan dai ya zama ruwan dare a wannan lokacin, inda mutanr basu jin kunyar bayyana rayuwar da suke gabatarwa ta sirri, musamman harka irinta zinace-zinace da ta zama ruwan dare a yanzu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here