Kiristoci sun bukaci Musulmai suyi amfani da darasin da suka koya a watan Ramadana wajen tabbatar da zaman lafiya a Najeriya

0
221

Wata kungiyar kiristoci a jihar Bauchi tayi kira ga daukacin al’ummar Musulmai da suyi amfani da darasin da suka koya a cikin watan Ramadana mai alfarma wajen tabbatar da zaman lafiya da kuma hadin kan al’umma don tabbatar da cigaban Najeriya.

Shugaban kungiyar, Fasto Magaji, wanda yayi wannan rokon a lokacin da yake magana da manema labarai, ya taya al’ummar Musulmai murnanr kammala azumin watan Ramadana na wannan shekarar.

Yayi kira ga duka shugabannin addinai da mabiyansu da kada su dogara da addu’a kawai su tabbatar da cewa sun canja halayensu domin Allah yaji kan mu ya kawo karshen wannan cuta ta Coronavirus,

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here