A wani rahoto da aka bayar, filin jirgin sama na jihar Kano an kayata shi yayi daidai da zamani, hakan na nufin komai za’a cigaba da gabatar da shi a wannan sabon filin jirgi a cikin wannan shekara.
Aikin filin jirgin dai an bawa kamfanin kasar China na CCECC ne.
Ga kadan daga cikin hotunan filin jirgin:








I want to be successful
Yes