Kamata yayi a daina bawa maza albashinsu a dinga turawa matayensu kai tsaye – Budurwa tayi bayani

0
339

Wata kyakkyawar budurwa ‘yar kasar Ghana mai suna Akosuah May, tayi amfani da damar ta wajen bayyana abinda take ganin yafi kuma ya kamata ace ana yi a kasashen mun na Afrika.

Budurwar ta bayyana cewa kamata yayi gwamnati ta daina bawa maza albashinsu ta dinga turawa kai tsaye zuwa bankunan matayensu.

Duk da dai cewa Akosuah ba ta yi bayanin dalilin da yasa ta bayyana haka ba, amma ta bukaci mutane suyi sharhi akan maganar ta, inda ta ce:

“Ina ganin a dinga tura albashin maza kai tsaye zuwa asusun matayensu.”

Wannan rubutu na ta ya jawo maganganu da yawa inda mutane suka yi ta tofa albarkacin bakinsu.

1 COMMENT

  1. Precisely you said what you want but you should think wisely what’s does the women’s do with the salary of their husbands? Are them to used them as a bribed in other to allowed you marry another women.

  2. Precisely you said what you want but you should think wisely what’s does the women’s do with the salary of their husbands? Are them to used them as a bribed in other to allowed you marry another women.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here