Jerin kasashen Afrika 13 da suka fi hanyoyi masu kyau

0
439

Shafin Twitter na Africa Fact Zone ta wallafa jerin kasashen nahiyar Afrika da suka fi kyawun hanyoyin sufuri, kamar yadda binciken WEF ya bayyana.

Kasar Namibia ita ce ta zama ta daya a fannin hanyoyi masu kyau, sai kasar Egypt da a ‘yan shekarun nan take ta faman bunkasa a fannin abubuwan more rayuwa, ita ce ta yi ta biyu.

Sauran kasashen Afrikan da suka zo a farko-farko sun hada da Rwanda, Morocco da kuma kasar Mauritius. Kasashe irinsu Kenya, Senegal, South Afrika, Algeria, da kasar Tanzania suma sun shigo cikin jerin kasashen.

Ga dai jerin kasashen guda 13:

 1. Namibia
 2. Egypt
 3. Rwanda
 4. Morocco
 5. Mauritius
 6. South Africa
 7. Senegal
 8. Kenya
 9. Tanzania
 10. Algeria
 11. Seychelles
 12. Eswatini
 13. Cape Verde
https://twitter.com/AfricaFactsZone/status/1267182946051653633

Har ila yau a baya, Press Lives ta kawo muku jerin kasashen Afrika da suke da tsayayyiyar wutar lantarki.

A cikin jerin kasashen guda goma kasar Mauritius da Tanzania sune suka zo na daya dana biyu a cikin jerin kasashen, sai kuma kasar Egypt da ta zo a matsayin ta uku.

Ga dai cikakken rahoton: Jerin kasashen Afrika guda 10 da ba a dauke musu wutar lantarki

Domin cigaba da samun labaran mu kai tsaye a wayoyinku, zaku iya biyo jaridar Press Lives a shafukan sadarwa kamar haka: 

Facebook: https://www.facebook.com/pressliveshausa

Twitter: https://www.twitter.com/pressliveshausa

YouTube: https://www.youtube.com/channel/UCIHoX2u7YsETQz4_SM4RuEA

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye info@presslives.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here