Wani rahoto da muke samu cikin daren nan ya nuna cewa Allah ya yiwa jarumi Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da Wanke-Wanke rasuwa.
Rahoton da shafin Kannywood Exclusive na Instagram suka wallafa na nuni da cewa jarumin ya rasu a cikin daren yau Alhamis dinnan.
Za’ayi jana’izarsa a gobe da safe idan Allah ya kaimu kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.
Muna rokon Allah ya jikansa ya kuma yi masa rahama. Amin.
Paix à son âme.
Paix à son âme.