Hotunan soyayya na Zahra Buhari da mijinta da suka bawa mutane sha’awa

0
584

Duk da dai ‘yar gidan shugaban kasar ba kasafai ta fiya wallafa hotunan ta da mijin nata ba, amma duk lokacin da ta wallafa a shafinta na Instagram sai ya dau hankalin mutane da yawa.

A wannan karon ma Zahra Buhari ta wallafa wasu hotuna a shafina nata, inda ta yiwa mutane barka da sallah.

Allah ya kara dankon soyayya da kauna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here