Hotuna: Ganduje da Sarkin Kano sun gabatar da sallar idi yayin bin dokar hukumar lafiya

0
376
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje sanye da takunkumi a lokacin da yake bin dokar nesantar juna a filin idi dake kofar mata a jihar Kano, yau Lahadi 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje tare da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, sanye da takunkumi a filin idi dake kofar mata a ranar Lahadi 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, sanye da takunkumi a filin idin kofar mata dake jihar Kano, a ranar 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Masallata a yayin da suke bin dokar nesantar juna a filin idi dake kofar mata a jihar Kano, a ranar 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Yadda masallata ke bin dokar nesantar juna a masallacin idi na kofar mata, ranar 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da mataimakin shi, Nasiru Yusuf Gawuna, da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da wasu daga cikin manyan gwamnatin jihar Kano sun gabatar da sallar idi a yanayi na bin doka a filin idin kofar mata dake jihar Kano, a ranar 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust
Yara ma ba barsu a baya ba wajen bin doka, inda suka sanya takunkumi suka kuma nesanta da juna a filin idin na kofar mata dake jihar Kano, a ranar 24 ga watan Mayu, 2020.
Hoto: Daily Trust

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here