Hotuna: Budurwa ta rabu da saurayinta bayan ya nemi ta yi lalata da abokinshi

0
372
young attractive and sad black African American woman sitting depressed at home sofa couch feeling anxious and frustrated suffering depression problem and anxiety crisis or terrible headache

Wata budurwa ta rabu da saurayinta da suka shafe shekara uku suna soyayya, bayan yayi wasa na yarinta da ita don ya tabbatar da soyayyarta a gare shi.

Da take bayyana labarin yadda lamarin ya faru, budurwar ta ce saurayin nata yana da karfin halin da zau sanya abokinshi ya bukaci ya kwanta da ita don ya tabbatar da soyayyarta a gareshi.

Ta bayyana cewa ta shafe shekaru uku tana tare da shi, hatta lokacin da bashi da aiki tana tare da shi.

Ta ce tana aiki tukuru kullum domin ta dauki nauyinshi tare da ita kanta, duka don kada ya tada hankalinshi akan rashin aikin yi, amma a karshe abinda yayi mata ya bata mamaki sosai.

Da take kawo karshen dangantakar dake tsakaninsu, budurwar tayi masa addu’ar Allah yasa ya samu budurwar da za ta cika duka abubuwan da yake bukata.

Ga dai hoton hirar da suka yi da saurayin nata, wanda budurwar ta fitar:

Domin cigaba da samun labaran mu kai tsaye a wayoyinku, zaku iya biyo jaridar Press Lives a shafukan sadarwa kamar haka: 

Facebook: https://www.facebook.com/pressliveshausa

Twitter: https://www.twitter.com/pressliveshausa

YouTube: https://www.youtube.com/channel/UCIHoX2u7YsETQz4_SM4RuEA

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye info@presslives.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here