Wasanni

Ni ba Musulmi bane, amma na san Annabi Muhammad shine mutumin da yafi kowa a duniya – Chicharito

Tsohon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Javier Hernandez Balcazar ya nuna soyayyar shi ga Annabi Muhammadu (SAW)...

Masha Allah: Bayan shafe shekaru 700 babu Masallaci, Musulmin dan kwallon kafa ya fara gina Masallaci a birnin Sevilla

Tsohon dan wasan kwallon kafa, da tauraruwar shi ta haska a shekarun baya, Frederick Oumar Kanoute, ya bayyana cewa yayin da ya gama...

Tunda aka yi mini fyade na tsani jima’i kuma nayi sallama da shi – ‘Yar wasan Tebur Tanis

Fitacciyar 'yar wasan Tebur Tanis ta Najeriya. Funke Oshonaike, ta ce ta fara tsanar jima'i ne tun lokacin da aka yi mata fyade tana yarinyar...

Ronaldo ya zama dan wasan kwallon kafa na 1 a duniya da ya zama biloniya

A rahoton da Forbes Magazine ta ruwaito, Cristiano Ronaldo ya samu dala miliyan 105 a shekarar da ta gabata, inda ya zama na 4 a cikin taurari guda 100...

Kudi na inda suke, Ahmed Musa ya nuna jerin motocin da ya mallaka a wani sabon bidiyo

Fitaccen dan wasan Najeriya Ahmed Musa ya nuna motocin da ya mallaka a wani sabon bidiyo lokacin da yake buga wasan Table Tennis a gidanshi...

Allah mai yadda yaso: Mata da miji sun Musulunta bayan sun kalli fim din ‘Diriliş: Ertuğrul’ wanda Zakir Naik yace haramun ne Musulmai...

Diriliş: Ertuğrul fim ne mai dogon zango da yayi suna matuka a duniya, wanda ya karya alkadarin duka wasu fina-finai na kasar Turkiyya...

Masha Allah: Kyakkyawar budurwa ‘yar kwallon kafa a kasar Sweden ta karbi kalmar shahada

Kyakkyawar budurwa mai shekaru 20 a duniya da take buga kwallon kafa a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Sweden's Uppsala, ta karbi kalmar shahada...

Wa’iyazubillah: Za ayi bikin tukin keke tsirara haihuwar uwa a kasashen duniya duk da annobar Coronavirus da ake fama da ita

Masu hada bikin tukin keke na duniya tsirara, wanda aka saba gabatarwa duk shekara a cikin biranen duniya...

Latest news

Irin tashin hankalin dana shiga bayan na kamu da Coronavirus na kuma gogawa ‘yata – Rahma Abdullahi

Sakatariyar majalisar karamar hukumar Abuja, Rahma Abdullahi, ta bayyana cewa ta kamu da cutar coronavirus a wajen aiki, kuma ta gogawa 'yarta...
- Advertisement -

Tashin hankali: Wata mata ta zubawa yarinyar da aka bata riko ruwan zafi da barkono a gabanta

Wani rahoto da jaridar Tribune Online ta ruwaito, ya nuna yadda wata mata dake zaune a yankin Iyara cikin garin Warri dake jihar Delta ta batawa wata 'yar...

Ina so na zama fitaccen mawaki idan na mutu na shiga Aljannah – Obasanjo

Obasanjo ya bayyana haka a lokacin da yaji wata waka da aka yi a cocin Apostolic Faith Church dake Igbesa, jihar Ogun. Obasanjo ya yiwa Kiristoci gargadi a...

Must read

Irin tashin hankalin dana shiga bayan na kamu da Coronavirus na kuma gogawa ‘yata – Rahma Abdullahi

Sakatariyar majalisar karamar hukumar Abuja, Rahma Abdullahi, ta bayyana cewa ta kamu da cutar coronavirus a wajen aiki, kuma ta gogawa 'yarta...

Tashin hankali: Wata mata ta zubawa yarinyar da aka bata riko ruwan zafi da barkono a gabanta

Wani rahoto da jaridar Tribune Online ta ruwaito, ya nuna yadda wata mata dake zaune a yankin Iyara cikin garin Warri dake jihar Delta ta batawa wata 'yar...
- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Shugaban jam’iyyar APC a jihar Ondo ya koma PDP

A jiya Juma'a ne 9 ga watan Yuli, 2020, shugaban babbar jam'iyya mai mulki ta APC, na karamar hukumar Ese-Odo dake jihar Ondo, Samuel Olorunwa Ajayi, ya...

Tsoho dan shekara 80 ya yiwa marainiya ‘yar sheka 10 fyade a jihar Yobe

Wani tsoho dan shekara 80 a duniya mai suna Mohammed Bara'u, daga kauyen Lawan Fannami dake yankin Gashu'a cikin jihar Yobe, ya shiga hannun 'yan sanda bayan...

Matsalar tsaro: Ya kamata Buhari ya san cewa hakurin ‘yan arewa ya kare, komai na iya faruwa yanzu – Dattawan Arewa

A ranar Lahadi ne kungiyar dattawan arewa (NEF) ta ce karuwar rashin tsaro da ake samu a yankin arewa babbar shaida ce dake nuni da cewa shugaban kasa...
error: Content is protected !!