Sarkin Brunei, Hassanal Bolkiah, yana daya daga cikin Sarakai masu kudi a duniya. A rahoton da Insider ta bayar, ya taba mallakar dala biliyan arba'in...
Labarin Princess Anta Madjiguene Ndiaye yana daya daga cikin labaran da yake bawa mutane mamaki idan suka karanta. Matar wacce take 'yar asalin kasar...
Tsohon dan wasan kwallon kafa, da tauraruwar shi ta haska a shekarun baya, Frederick Oumar Kanoute, ya bayyana cewa yayin da ya gama...
'Yan Shi'a tare da hadin guiwar Iran da Bashar Al-Assad sun tone kabarin Khalifa Umar bin Abdul'Aziz, wanda yake jika ne a wajen Sahabin Manzon Allah (SAW) na biyu, wato Sayyadina Umar bin Khattab (RA)...
Wani kauye na kasar Sweden dake Sala an sanya shi a kasuwa, inda za a sayar da shi dala miliyan bakwai da digo biyu ($7.2m) kimanin naira biliyan biyu da digo bakwai kenan (N2.7b) a kudin Najeriya...
Afrika nahiya ce mai albarka da Allah ya albarka ce ta da kabilu kala daban-daban. Press Lives za ta kawo muku jerin manyan kabilun nahiyar Afrika...
Diriliş: Ertuğrul fim ne mai dogon zango da yayi suna matuka a duniya, wanda ya karya alkadarin duka wasu fina-finai na kasar Turkiyya...
Fitaccen dan siyasa, kuma daya daga cikin masu kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima...
Idan muna magana akan matan Amurka, abu na farko da yake zuwa zuciyarmu shine, mace da take yawo tsirara, wacce take zuwa gidan rawa a koda yaushe...
Babban Malamin addinin Musulunci, Allama Khalid Mehmood ya koma ga Allah a cikin wannan wata mai daraja, ya rasu a yau 14 ga watan Mayu. Babban Malamin Sunna ne a kasar Pakistan...
An haifeta a shekarar 1974, iyayenta duka kiristoci ne, Sherin Khankan, ita ce mace ta farko da ta zama limamiya a kasar Denmark. A shekarar 2016, ita da wata kungiyar Musulmai, sun samar da Masallacin Mariam a Copenhagen...
Labarin Bijagos Archipelago, garin dake kasar Guinea Bissau, yayi kaurin suna a yankin, inda kowanne abu a yankin mata ne suke da iko a kai...
error: Content is protected !!