A ranar Alhamis ne 9 ga watan Yuli, 2020, tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya kai ziyara babbar sakatariyar jam'iyyar APC mai mulki, inda ake yada...
Yayin da kowanne bangare suka dau zafi sakamakon zaben jihar Edo dake karatowa, wasu mutane da ba a san kowa su waye ba sun sanya bidiyon gwamnan jihar Kano...
An kama dan siyasa. Christopher Ogah, dumu-dumu yana lalata da wasu kananan yara guda biyu a cikin gidansa dake karamar hukumar Obi cikin jihar Nasarawa...
An fara sabin shiri na tsige Sanata Hope Uzodinma daga kan kujerar gwamnan jihar Imo a babbar kotun tarayya dake Abuja, kamar yadda Daily Sun ta ruwaito...
Bayan sauka daga mukamin sakatare gwamnatin jihar Ondo, Hon. Ifedayo Sunday Abegunde ya bayyana yadda suka yi magudi a zaben gwamnan jihar da aka yi a shekarar.
Jam'iyyar PDP ta caccaki gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, wanda a jiya ya ce jam'iyyar ta na goyon bayan Godwin Obaseki ne a zaben gwamnan jihar...
Fitaccen mawakin Amurka, Kanye West ya jawo hankalin mutane da dama, bayan ya bayyana kudurinshi na fitowa takarar shugabancin kasar Amurka...
Wata kungiya mai suna 'Good News Nigeria' ta bukaci mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023...
A jiya Alhamis ne 2 ga watan Yuli, gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya zargi 'yan siyasar Najeriya da amfani da annobar COVID-19 a matsayin hanyar wasa da...
Kwamitin rikon kwarya ta babbar jam'iyya mai mulki, wato APC, wacce gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni yake jagoranta, ta nada wata kwamiti ta mutane 49 don...
'Ya'yan Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, Bashir da Bello sun caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar bayan daya daga cikin dan shi...
A ranar Asabar din nan da ta gabata ne shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore na kasa, Abdullahi Bodejo, ya bayyana cewa tsohon gwamnan Legas...
error: Content is protected !!