Manajan fitaccen mawaki dan kasar Ghana, Shatta Wale, ya bayyana cewa zai koyawa diyar shi yadda za ta zama fitacciyar karuwa, idan har hakane abinda take so...
Mawakiya tayi bayanin yadda Kawunta wanda yake Malamin coci ne ya dinga lalata da ita tun tana 'yar shekara 11 a duniya, kuma yayi mata gargadin kada ta bari kowa ya sani...
Manyan mawakan Najeriya sun sanya ranar da za su gabatar da zanga-zanga akan irin mulkin da ake gabatarwa a Najeriya...
Fitaccen daraktan Hollywood, Francis Ford Coppola yayi bayani akan addinin Musulunci inda ya yabi Suratul Fatiha a wajen wani taro da ya halarta...
Nakuda ta tsinkewa wata mawakiya 'yar kasar Uganda a lokacin da take kan mumbari a bainar jama'a tana rera waka da rawa...
Duniya labari kamar yadda Hausawa kance inda ranka kasha kallo wannan magana haka take domin kuwa idan har da ran naka zaka yi ta ganin sababbin abubuwa na ban mamaki da al'ajabi...
A wata hira da aka yi da jarumi Ali Nuhu a lokacin da ake tsaka da shagulgulan salla, wacce gidan rediyon Express dake Kano suka gayyace shi, jarumin ya amsa tambayoyi da dama a cikin shirin...
Duk da dai 'yar gidan shugaban kasar ba kasafai ta fiya wallafa hotunan ta da mijin nata ba, amma duk lokacin da ta wallafa a shafinta na Instagram sai ya dau hankalin mutane da yawa...
Jaruma Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zeepreety tana daya daga cikin jarumai mata na Kannywood da suka shigo masana'antar da kafar dama, duba da yadda tayi kaurin suna cikin lokaci kalilan...
Wani rubutu da mawaki Nura M Inuwa ya wallafa a shafinsa ya ja hankalin mutane da dama, inda a ciki ya bayyana halayen mutane hudu da al'umma ke sauraron maganar su a duniya wadanda suka hada da Malamai, Sarakuna, 'Yan Siyasa da kuma Mawaka...
Diriliş: Ertuğrul fim ne mai dogon zango da yayi suna matuka a duniya, wanda ya karya alkadarin duka wasu fina-finai na kasar Turkiyya...
Tsohuwar jarumar wasan kwaikwayon Najeriya na Big Brother Naija, Iheme Faith Uloma, wacce aka fi sani da Ifu Ennada ta bayyana cewa nan da shekara uku za ta haihu ko da aure ko babu aure...
error: Content is protected !!