Wani rahoto da jaridun kasar Saudiyya suke ruwaitowa ya nuna cewa an kwantar da Sarkin kasar ta Saudiyya, Salman bin Abdulaziz sakamakon fama da kumburi da...
'Yan sandan kasar Kenya sun kama wani gandiroba da laifin yiwa wata budurwa mai dauke da cutar coronavirus fyade a cikin wajen da aka killace su, inda aka...
Ma'aikatar harkokin addini dake kasar Saudiyya ta dauki mata aikin Masallacin Ka'aba dake Makkah da kuma Masallacin Annabi dake Madina...
Wasu azuzuwan dalibai a jihar Borno an mayar da su wajen kiwon kaji, sakamakon rufe makarantu da aka yi sanadiyyar annobar coronavirus da ta addabi Najeriya...
Gwamnatin tarayya tayi sabon bayani dangane da hukuncin da ta yanke na dakatar da bude makarantu, da kuma dakatar da makarantun gwamnatin tarayya daga rubuta...
Fitaccen dan wasan barkwancin nan na kudancin Najeriya, John Okafor wanda aka fi sani da Mr Ibu, yana bangaren masu ra'ayin cewa basu yadda da cutar covid-19...
Bidiyon Sheikh Abdulaty Ali yana ta yawo a kafafen sadarwa. Bidiyon ya nuna yadda fitaccen Malamin addinin Musuluncin ya koma ga Allah sakamakon cutar...
A wani sabon labari da Gistmanyi ta ruwaito, Fasto Mary Olubori, wacce ta samar da cocin Rock of Salvation Apostolic shekaru 22 da suka wuce, tana sayar da...
Malaika Arora ta wallafa binciken da tayi akan muhimmiyar hanya da ake bi wajen shan ruwa. A 'yan kwanakin nan ta sake wallafa wani sirri na shan ruwa a...
Kasar ta Saudiyya ta sanya wasu dokoki, don rage yaduwar cutar coronavirus ga mahajjatan wannan shekarar. Haka kuma ta bukaci duka mahajjatan da su tabbatar...
Makarantun sakandare dake karkashin gwamnatin tarayya baza a bude su ba domin rubuta jarrabawar WAEC, kamar yadda ministan ilimi, Adamu Adamu ya bayyana...
A jiya Litinin ne kwamitin gudanarwa ta yaki da cutar COVID-19, ta nuna damuwa akan yawan yaduwar cutar da ake samu tsakanin manyan jami'an gwamnati, inda ya ce cutar na shafar gwamnati da kuma fannin tsaro na kasa. Shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya bayyana hakane a...
error: Content is protected !!