Wani mutumi dan kasar Afrika ta Kudu ya hau shafinsa na Twitter, inda yake bayyana labarin shi mai ban tausayi akan yadda ya rabu da matarsa da suka yi aure...
An gabatar da wani mutumi dan shekaru 32, mai suna Sani Garba, a helkwatar 'yan sanda ta jihar Neja da laifin yiwa wata tsohuwa 'yar shekara 60 fyade...
Ba tun yau ba ake samun takun saka tsakanin jaruman Kannywood da Malaman addini ba, inda hakan yake jawo maganganu masu yawa ga jaruman, domin kuwa akasarin...
Yayin da aure yake wahala a wannan zamani, musamman wannan lokaci da mata suke neman ninka maza a yawa. Hakan bai hana wasu da yawa samun abokanan aure ba,..
Wani saurayi dan shekara 25 da aka bayyana sunanshi da Ashiru Musa Danrimi ya cakawa kanshi wuka da tayi sanadiyyar mutuwar shi a Kano, bayan budurwar shi ta...
Ta kammala tafiyarta a cikin kwanaki 53. Ta dinga sanya hotunanta a lokacin da take wannan tafiya, hakan ya sanya tayi suna sosai. Ta bi ta cikin Saharar Sudan.
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya shiga cikin daruruwan al'ummar Musulmai inda suka gabatar da Sallar Juma'a a Masallacin Hagia Sophia wanda...
Fitacciyar jarumar Kannywood Hannatu Bashir wacce aka fi sani da Hanan ta aika da wata tambaya ga abokanan sana'arta a shafin ta na Instagram, inda ta bukaci...
A wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sadarwa ya nuna, Samantha Lynn Isabel, wacce a yanzu take da yaro dan shekara biyar, ta nuna mamakinta a...
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo, yana shan yabo daga wajen 'yan Afrika a shafukan sada zumunta, bayan ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta bawa al'ummar...
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun cafke wasu matasa guda biyu masu suna Faisal Lawal da Abba Nasiru da laifin yiwa matar makwabcinsu fyade kuma suka yi...
Wani mutumi mai suna Rasheed Sulaiman da 'yan sanda suka kama, ya ce ya shiga harkar ta'addanci ne saboda makotansa suna kiranshi da barawo a koda yaushe...
error: Content is protected !!