Duk wanda yake bibiyar jarumi Adam A Zango a shafukan sadarwa zai fahimci cewa kimanin mako biyu da suka wuce jarumin yayi batan dabo...
A makon da ya gabata ne dai BBC Hausa ta ruwaito cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bukaci da a dinga yiwa masu fyade dandaka...
Sani Mua'azu tsohon jarumi a masana'antar Kannywood da Nollywood da yake fitowa a matsayin uba a mafi yawancin fina-finai, wanda kuma a yanzu aka fi saninsa...
A safiyar yau darakta Saifullahi Safzor ya cika da murna, inda ya wallafa hoto da bidiyon mota kirar Peugeot 307 ana wanke ta a wajen wankin motoci, inda...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da tauraruwarta ta haska a shekarun baya, wato Rukayya Dawayya, ta nuna bacin ranta akan yadda ake cin zarafin yara a...
Jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Abdul'aziz Shu'aibu, wanda aka fi sani da Malam Ali na cikin shirin Kwana Casa'in da tashar Arewa24 take sanyawa, ya...
Bayan shafe dogon lokaci ba tare da anji duriyarta ba, Jaruma Rahama Hassan ta aika da budaddiyar wasika ga abokan sana'arta na Kannywood a shafinta na...
A jiya Litinin ne 15 ga watan Yuni aka tashi da labari marar dadin ji na rasuwar Jaruma Fati Baffa Fagge, wanda aka dinga yadawa a kafafen sada zumunta...
Kowa dai ya san yadda mutane suke yiwa jaruman fina-finan Hausa mata kallon mata marasa daraja, wadanda suka zubar da mutuncinsu...
Fitaccen mawakin siyasar nan na Arewacin Najeriya wanda tauraruwarsa take haskawa a yanzu a fannin waka, wato Dauda Kahutu Rarara ya yiwa Aminu Dumbulum goma...
Fitacciyar jaruma Hajiya Zahra'u Saleh, wacce aka fi sani da Adama matar Kamaye ta cikin shirin 'Dadin Kowa' da ake gabatarwa a gidan talabijin na Arewa24...
A shekaran jiya Allah ya yiwa Nuhu Paloma mahaifi ga shahararren jarumi a masana'antar Kannywood da Nollywood rasuwa wato Ali Nuhu, inda masana'antar ta cika da...
error: Content is protected !!