Wani mutumi dan kasar Afrika ta Kudu ya hau shafinsa na Twitter, inda yake bayyana labarin shi mai ban tausayi akan yadda ya rabu da matarsa da suka yi aure...
An gabatar da wani mutumi dan shekaru 32, mai suna Sani Garba, a helkwatar 'yan sanda ta jihar Neja da laifin yiwa wata tsohuwa 'yar shekara 60 fyade...
Ba tun yau ba ake samun takun saka tsakanin jaruman Kannywood da Malaman addini ba, inda hakan yake jawo maganganu masu yawa ga jaruman, domin kuwa akasarin...
Yayin da aure yake wahala a wannan zamani, musamman wannan lokaci da mata suke neman ninka maza a yawa. Hakan bai hana wasu da yawa samun abokanan aure ba,..
Wani saurayi dan shekara 25 da aka bayyana sunanshi da Ashiru Musa Danrimi ya cakawa kanshi wuka da tayi sanadiyyar mutuwar shi a Kano, bayan budurwar shi ta...
Fitacciyar jarumar Kannywood Hannatu Bashir wacce aka fi sani da Hanan ta aika da wata tambaya ga abokanan sana'arta a shafin ta na Instagram, inda ta bukaci...
A wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sadarwa ya nuna, Samantha Lynn Isabel, wacce a yanzu take da yaro dan shekara biyar, ta nuna mamakinta a...
Wani mutumi mai suna Rasheed Sulaiman da 'yan sanda suka kama, ya ce ya shiga harkar ta'addanci ne saboda makotansa suna kiranshi da barawo a koda yaushe...
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun kama wata mata 'yar shekara 22 mai suna Fatima Bashir, da laifin sace 'yar da ta haifa don ta dorawa kishiyarta da...
Wata budurwa mai tsananin kishi ta kusa kashe kanta bayan ta sanyawa motar saurayinta wuta da ya ajiye a cikin wani otel.
Rundunar 'yan sandan jihar Oyo ta kama wani matashin saurayi dan shekara 19 mai suna Sunday Sodipe, da hannu a kisan wasu mutane 6 a karamar hukumar Akinyele...
An yankewa wani matashin saurayi da yayi barazanar saka bam a helkwatar kamfanin man fetur na kasa (NNPC), akan kayan tallafin cutar COVID-19, hukuncin...
error: Content is protected !!