Wani matashi mai suna Auwal Hassan dan garin Jama'are dake jihar Bauchi ya kirkiri motar hawa mai dan karen kyau...
Mujallar Forbes ta saki sunayen mutanen da suka fi kudi a shekarar 2020. A cikin jadawalin mutanen, Jeff Bezos ne na farko, inda yake da yawan kudi Dalar Amurka
Wani matashi daga gabashin Najeriya mai suna Emeka Nelson, ya zama abin kwatance bayan ya samu damar kirkirar wani inji da yake mayar da leda da robobi su...
Matashin saurayin da ya kammala jami'ar Nnamdi Azikiwe a fannin kere-kere na zamani, yana so a dinga kiranshi da suna Elon Musk din Afrika...
A wani rahoto da aka bayar, filin jirgin sama na jihar Kano an kayata shi yayi daidai da zamani, hakan na nufin komai za'a cigaba da gabatar da shi a wannan sabon filin jirgi a cikin wannan shekara...
Wani magidanci ya rasa bakin magana, bayan ya gano cewa jariran tagwaye da aka haifa masa daya daga ciki ba nashi bane...
Kyakkyawar budurwa 'yar kasar Ghana mai suna Elizabeth Owusua, ta cimma burin da ta dauka tun tana yarinya karama...
A wannan lokaci na yanar gizo da fasahar shafukan sada zumunta, abubuwa da yawa ka iya yaduwa su jawo hankalin miliyoyin jama'a...
Gwamnan New York dake kasar Amurka, Andrew Cuomo, ya bayyana mutuwar wani yaro karami mai shekara biyar a duniya...
Wani sabon bincike ya nuna cewa mutanen da suka warke daga cutar Coronavirus su nesanci yin jima'i...
Taron bidiyo na yanar gizo da 'yan majalisar kasar Afrika ta Kudu suke yi ya samu tsaiko bayan masu kutsen yanar gizo sun haska hotunan batsa a wajen taron...
Maurice Bucaille dan asalin kasar Faransa ne, kuma yana bin addinin Kiristanci kamar yadda iyayenshi suka koya mishi...
error: Content is protected !!