A kwanakin baya, Sanford Pass, wanda yake Bayahude ne ya karbi addinin Musulunci, sannan ya wallafa labarin yadda aka yi ya karbi addinin Musuluncin a...
Jami'an da suka fita neman wani Balarabe dan kasar Saudiyya da ya bace a tsakiyar sahara dake Riyadh cikin kasar Saudiyya sun tsinci gawar shi a cikin saharar..
Gwamnatin jihar Kano, ta bayar da sanarwar hana hawan babbar sallah da ake shirin gabatarwa a 'yan kwanakin nan, a kokarin da take na dakile yaduwar cutar...
Kamar yadda kowa ya sani kasar Saudiyya na da doka mai tsauri akan kowanne mutum dake zaune a kasar. Babban laifi ne ga masoya da basu yi aure ba su kebance...
Duka mun san da cewa shan abubuwan maye haramun ne a Musulunci musamman ma a kasar Saudiyya. Kasar ta sanya hukunci mai tsauri ga duk wanda ta kama ya sha...
Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya hana bikin sallah babba da kuma hawan sallah da aka saba yi kowacce shekara a jihar...
Kasar Iraqi wacce take ita ce kasa ta biyu da take da yawan 'yan Shi'a bayan kasar Iran, ana zargin su da cin zarafin kabarin Anas Ibn Malik din, bayan an nuno.
Ma'aikatar harkokin addini dake kasar Saudiyya ta dauki mata aikin Masallacin Ka'aba dake Makkah da kuma Masallacin Annabi dake Madina...
A ranar Alhamis din nan ne, majalisar koli ta harkokin addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), ta yabawa babban bankin Najeriya (CBN) akan kokarin da yake na...
A 'yan kwanakin nan ne shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana cewa kasar Turkiyya tana shirin kwato Masallacin Al-Aqsa wanda aka fi sani da...
Musulmi a kasar Bosnia sun yi taron tunawa da kisan karen dangin da aka yiwa al'ummar Musulmi a kasar shekaru 25 da suka wuce, wanda aka sanyawa suna 'Kisan...
Bidiyon Sheikh Abdulaty Ali yana ta yawo a kafafen sadarwa. Bidiyon ya nuna yadda fitaccen Malamin addinin Musuluncin ya koma ga Allah sakamakon cutar...
error: Content is protected !!