Budurwa tayi amfani da maniyyin babban abokin saurayinta ta dafawa saurayinta abinci bayan ta gano yana cin amanarta

0
181
young attractive and sad black African American woman sitting depressed at home sofa couch feeling anxious and frustrated suffering depression problem and anxiety crisis or terrible headache

Budurwa tayi bayani cikin jin dadi akan yadda ta rama abinda saurayinta yayi mata ta hanyar kwanciya da babban abokinsa, sannan tayi amfani da wannan damar ta dauki ruwan maniyyin abokinsan ta dafawa saurayinta abinci da shi.

A hirar da tayi da jarumin barkwanci na Najeriya, Cif Obi a shafin Instagram, an jiyo budurwar tana dariya babu kakkautawa bayan ta bayyana wannan sirri na ta.

A cewarta ta gano cewa saurayinta yana cin amanarta, amma ita bata ga wata hanya da za ta rama ba da ta wuce ita ma taci amanar shi ta hanyar kwanciya da daya daga cikin manyan abokan shi.

Ta bayyana cewa ta nemi wata hanyar da ta kwanta da abokin saurayin nata har ya fitar da maniyyi, inda tayi amfani da maniyyin nashi ta dafawa saurayin nata abinci da miyar Egusi.

A bidiyon Cif Obi wanda ya cika da mamakin abinda budurwar tayi ya tashi daga kan kujerar da yake zaune ne ya dora hannu a kai yana cewa ina ma bai ji wannan magana ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here