Rikici ya barke tsakanin wata karuwa da kwastomanta, inda lamarin da ya kai ga sunyi fada kici-kici a cikin mutane akan titi.
Saurayin dai an bayyana yaro ne mai ji da kai da yake tuka manyan motoci.
Rikicin nasu ya samo asali ne a lokacin da saurayin ya bayyanawa budurwar cewa ya tura mata kudi ta banki, inda ita kuma budurwar ta bayyana cewa bata ga wannan kudi ba.
A yadda wani bidiyo da wani wanda lamarin ya faru a gabanshi ya wallafa a shafin sadarwa, an hango budurwar tana jan saurayin har ta kai ga ta yaga mishi kaya.
Lamarin dai ya faru a safiyar jiya Juma’a a V.I cikin garin Legas.
Bayan yaga mishi kaya budurwar ta fasawa saurayin mota.
Ga dai bidiyon a kasa: