Most recent articles by:

presslives

- Advertisement -

Kayan tallafin abinci da aka kai a rabawa talakawa a Kano sun fara rubewa saboda ruwan sama, yayin da mutane ke zaune cikin yunwa

Kayan abincin da gwamnatin tarayya ta kai jihar Kano na tallafi da za a rabawa talakawa ya fara rubewa saboda rana da ruwan sama dake dukan shi, cewar jaridar The Guardian...

An bukaci a kori Isa Ali Pantami daga mukamin shi kan zargin cin zarafin mata da yayi

Kungiyar marubuta ta kare hakkin dan adam ta Najeriya (HURIWA) ta zargi kungiyar kare hakkin mata ta Najeriya da nuna halin ko in kula akan abinda ministan sadarwa, Isa Ali Pantami ya yiwa mata akan rikicin ofis...

Matasa sun kashe wani mutumi akan ya saci kaza zai ciyar da ‘ya’yanshi guda 7 da yunwa ta dame su

Matasa sun kashe wani mutumi mai 'ya'ya guda bakwai a kauyen Kamurojjo-Muro, dake Serere, yankin Teso cikin kasar Uganda...

Ba karamin sa’a muka yi ba da Allah ya bamu shugaban kasa irin Buhari – Femi Adesina

Babban mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara ta musamman a fannin sadarwa, Femi Adesina, ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun yi babbar sa'a da samun shugaban kasa irin Buhari a wannan lokacin...

Hotunan soyayya na Zahra Buhari da mijinta da suka bawa mutane sha’awa

Duk da dai 'yar gidan shugaban kasar ba kasafai ta fiya wallafa hotunan ta da mijin nata ba, amma duk lokacin da ta wallafa a shafinta na Instagram sai ya dau hankalin mutane da yawa...

Wata sabuwa: Musulmai sunyi kira da a tsige gwamnonin da suka bari aka yi sallar idi a jihohinsu

Kungiyar dake fafutukar kare hakkin Musulmai ta Najeriya (MURIC) ta yi kira da a tsige gwamnonin da suka bari aka gudanar da sallar idi a jihohinsu duk da gargadin da gwamnatin tarayya ta yi akan hakan...

Kiristoci sun bukaci Musulmai suyi amfani da darasin da suka koya a watan Ramadana wajen tabbatar da zaman lafiya a Najeriya

Wata kungiyar kiristoci a jihar Bauchi tayi kira ga daukacin al'ummar Musulmai da suyi amfani da darasin da suka koya a cikin watan Ramadana mai alfarma wajen tabbatar da zaman lafiya...

Babu ruwana duk wanda na kama ya kai dan shi almajiranci sai yayi gidan yari – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana cewa duk iyayen da ya kama sun aika dan su almajiranci shi ma zai tura su gidan yari ne tsawon shekara biyu...

Must read

Irin tashin hankalin dana shiga bayan na kamu da Coronavirus na kuma gogawa ‘yata – Rahma Abdullahi

Sakatariyar majalisar karamar hukumar Abuja, Rahma Abdullahi, ta bayyana cewa ta kamu da cutar coronavirus a wajen aiki, kuma ta gogawa 'yarta...

Tashin hankali: Wata mata ta zubawa yarinyar da aka bata riko ruwan zafi da barkono a gabanta

Wani rahoto da jaridar Tribune Online ta ruwaito, ya nuna yadda wata mata dake zaune a yankin Iyara cikin garin Warri dake jihar Delta ta batawa wata 'yar...
- Advertisement -
error: Content is protected !!