Most recent articles by:

Press Lives

- Advertisement -

Na fada ta’addanci ne saboda abokanai na suna kirana da barawo – Rasheed Sulaiman

Wani mutumi mai suna Rasheed Sulaiman da 'yan sanda suka kama, ya ce ya shiga harkar ta'addanci ne saboda makotansa suna kiranshi da barawo a koda yaushe...

Amarya ta sace ‘yar da ta haifa don ta dorawa kishiyarta laifi a Katsina

Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun kama wata mata 'yar shekara 22 mai suna Fatima Bashir, da laifin sace 'yar da ta haifa don ta dorawa kishiyarta da...

Bidiyo: Budurwa ta kone motar saurayinta bayan ta kama shi da wata a otel

Wata budurwa mai tsananin kishi ta kusa kashe kanta bayan ta sanyawa motar saurayinta wuta da ya ajiye a cikin wani otel.

Allahu Akbar: Bayahude ya Musulunta bayan yaga Annabi a mafarki

A kwanakin baya, Sanford Pass, wanda yake Bayahude ne ya karbi addinin Musulunci, sannan ya wallafa labarin yadda aka yi ya karbi addinin Musuluncin a...

Naira 500 ake bani duk lokacin dana kashe mutum – Matashi

Rundunar 'yan sandan jihar Oyo ta kama wani matashin saurayi dan shekara 19 mai suna Sunday Sodipe, da hannu a kisan wasu mutane 6 a karamar hukumar Akinyele...

Tashin hankali: Matashi yayi barazanar saka bam a dakin majalisar tarayya da kamfanin NNPC idan ba a bashi kayan tallafi ba

An yankewa wani matashin saurayi da yayi barazanar saka bam a helkwatar kamfanin man fetur na kasa (NNPC), akan kayan tallafin cutar COVID-19, hukuncin...

Sai dana yi zina da maza 10 lokaci guda kafin a sanya ni a kungiyar asiri – Budurwa

Wata budurwa 'yar kungiyar asiri mai suna Blessing David, ta bayyana yadda ta kwanta da maza guda goma kafin a bari ta shiga kungiyar asirin wacce suke kira...

Duk lokacin dana bukaci kwanciya da matata taki yadda sai naje na yiwa diyarta mai shekaru 9 fyade – Cewar Musa Abubakar

Rundunar 'yan sandan jihar Rivers ta kama wani mutumi dan shekara 31 mai suna Musa Abubakar, wanda ya amsa laifinsa da bakinsa kan cewa ya yiwa diyar...

Must read

Irin tashin hankalin dana shiga bayan na kamu da Coronavirus na kuma gogawa ‘yata – Rahma Abdullahi

Sakatariyar majalisar karamar hukumar Abuja, Rahma Abdullahi, ta bayyana cewa ta kamu da cutar coronavirus a wajen aiki, kuma ta gogawa 'yarta...

Tashin hankali: Wata mata ta zubawa yarinyar da aka bata riko ruwan zafi da barkono a gabanta

Wani rahoto da jaridar Tribune Online ta ruwaito, ya nuna yadda wata mata dake zaune a yankin Iyara cikin garin Warri dake jihar Delta ta batawa wata 'yar...
- Advertisement -
error: Content is protected !!