A karshe dai gwamnatin tarayya ta cimma matsaya akan bude makarantu

1
516

Akwai yiwuwar duka makarantun gwamnati dana kudi za su cigaba da aiki idan aka bi wasu daga cikin dokokin da gwamnatin tarayya ta gindaya.

The Nation ta ruwaito cewa karamin ministan ilimi, Emeka Uwajiuba, ya ce ma’aikatar ta ilimi tana da cikakken bayani yanzu wajen yanke shawarar bude makarantu.

Sai dai ministan ya ce wannan bayani da kuma shawara sai sun mika ta ga kwamitin gudanarwa ta COVID-19 ta gwamnatin tarayya.

Ministan ya bayyana haka ne a wajen taron kwamitin gudanarwar da aka gabatar a jiya Alhamis 25 ga watan Yuni a Abuja.

Uwajiuba ya ce akwai cikakken bayani, da za su saka ayi duba wajen bude makarantun, inda ya kara da cewa har sai sun mika wannan bayani da shawara ga kwamitin gudanarwar makarantu za su cigaba da zama a kulle.

Ministan kuma yayi watsi da wani rahoto da ke ta yawo da yake nuni da cewa yace cutar coronavirus ba gaskiya bace.

“Na karyata wannan zargi da wasu ‘yan uwanmu suke yi mini na cewa nace cutar coronavirus karya ce.

“Wani abu makamancin haka bai faru ba, coronavirus gaskiya ce, ina ganin basu fahimci abinda na ce bane kawai,” ya ce.

Ministan ya ce abubuwan da ya fada sune suka sanya dalibai ke cigaba da zama a gida, “ya’yanmu suna zaune a gida ne saboda bamu san wanda ya kamu da cutar ba.”

A cewar shi, sun gabatar da nazari, kuma iyaye sun nuna baza su yadda ayi amfani da ‘ya’yansu wajen gwaji ba ta hanyar tura su makaranta.

Domin cigaba da samun labaran mu kai tsaye a wayoyinku, zaku iya biyo jaridar Press Lives a shafukan sadarwa kamar haka: 

Facebook: https://www.facebook.com/pressliveshausa

Twitter: https://www.twitter.com/pressliveshausa

YouTube: https://www.youtube.com/channel/UCIHoX2u7YsETQz4_SM4RuEA

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye info@presslives.com

1 COMMENT

 1. Hi,

  We’d like to introduce to you our explainer video service which we feel can benefit your site presslives.com.

  Check out some of our existing videos here:
  https://www.youtube.com/watch?v=oYoUQjxvhA0
  https://www.youtube.com/watch?v=MOnhn77TgDE
  https://www.youtube.com/watch?v=NKY4a3hvmUc

  All of our videos are in a similar animated format as the above examples and we have voice over artists with US/UK/Australian accents.

  They can show a solution to a problem or simply promote one of your products or services. They are concise, can be uploaded to video such as Youtube, and can be embedded into your website or featured on landing pages.

  Our prices are as follows depending on video length:
  0-1 minutes = $159
  1-2 minutes = $269
  2-3 minutes = $379
  3-4 minutes = $489

  *All prices above are in USD and include a custom video, full script and a voice-over.

  If this is something you would like to discuss further, don’t hesitate to get in touch.
  If you are not interested, simply delete this message and we won’t contact you again.

  Kind Regards,
  Catherine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here