Yadda Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya farantawa ‘yan Kannywood rai

0
Ba tun yau ba ake samun takun saka tsakanin jaruman Kannywood da Malaman addini ba, inda hakan yake jawo maganganu masu yawa ga jaruman, domin kuwa akasarin...

Babu ‘ya’yan masu kudi ko daya a Kannywood, duk ‘ya’yan talakawa ne – Hannatu Bashir

0
Fitacciyar jarumar Kannywood Hannatu Bashir wacce aka fi sani da Hanan ta aika da wata tambaya ga abokanan sana'arta a shafin ta na Instagram, inda ta bukaci...

Martani ga Jakadiyar tonon asiri da ta ci zarafin Maryam Yahaya kan masoyinta da ya sha fiya-fiya

0
Dan jaridar yanar gizo me shafin Hausa Media, Aliyu Dalhatu, yayi raddi ga me shafin Jakadiyar Arewa TV, wanda aka fi sani da Jakadiyar Tona Asiri, akan wani...

Ita kanta cutar COVID-19 din tsoron mu take ji, saboda dama can babu ita a Najeriya- Mr Ibu

0
Fitaccen dan wasan barkwancin nan na kudancin Najeriya, John Okafor wanda aka fi sani da Mr Ibu, yana bangaren masu ra'ayin cewa basu yadda da cutar covid-19...

Bayyanar hotunan auren TY Shaba da kanwar tsohuwar matarshi Asiya Ahmad ya haddasa kace-nace

0
Bayyanar wasu hotunan bikin Asiya Ahmad da TY Shaba a matsayin miji da mata kwanan nan ya tayar da kura a kafafen sadarwa, har wasu na tunanin ko dai jarumin...

‘Yan Shi’a sun ci mutuncin Anas Ibn Malik (RA), yayin da...

0
Kasar Iraqi wacce take ita ce kasa ta biyu da take da yawan 'yan Shi'a bayan kasar Iran, ana zargin su da cin zarafin kabarin Anas Ibn Malik din, bayan an nuno.

Musulmi na alhinin cika shekaru 25 da yi musu kisan kiyashi...

0
Musulmi a kasar Bosnia sun yi taron tunawa da kisan karen dangin da aka yiwa al'ummar Musulmi a kasar shekaru 25 da suka wuce, wanda aka sanyawa suna 'Kisan...

An dawo da martabar Masallacin Hagia Sophia da aka mayar da...

0
Sashe na goma na kwamitin gudanarwa ta harkokin shari'ah a kasar Turkiyya ta soke hukuncin da kotu ta yanke a ranar 24 ga watan Nuwamban shekarar 1934, wanda...

Karanta WannanPOPULAR
Wasu daga cikin labaran da aka fi karantawa a Press Lives

error: Content is protected !!